*FADUWAR DALAR AMIRUKA*
Masana da kuma masu hasashen al'amuran da suka shafi kudi, sun yi hasashen cewa dala za ta cigaba da shan Kashi a hannu kudin naira a shekara 2024.
Inda suka kara da cewa akwai alamun dalar za ta dawo 'kasa da naira dubu daya duk a cikin shekarar ta 2024.
Shin ko wane fata kuke da shi a kan wannan batu?