INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Fasihar Matashiya Mai Waƙen Yabon Annabi SAW, Amina Nashe Ta Rasu A Daren Jiya Laraba A Birnin Kano, Bayan Gajeruwar Rashin Lafiya
An Yi Jana'izarta Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Unguwar Gaida Dake Kano Da Safiyar Yau Alhamis.
Allah Ya Jikanta Da Rahama.
Daga Jamilu Dabawa
Rariya
Rmc plus
Category
Labarai