Hisba Tayi Garanbawul A Sana'ar 'Masu DJ, Ta Hana Maza Yin DJ A Bukukuwan Mata
Hisbah ta jihar Kano ta haramta wa maza masu sana'ar DJ gudanar da wasan DJ a wajen taron da ya kasance na mata ne zalla ko kuma matan ne suka fi yawa a wajen.
To ko ya kuke ganin wannan mataki da hukumar Ta Hisba ta dauka a Jihar Kano?