Korea ta arewa ta yi gwajin makami yayin ziyarar Blinken a Korea ta kudu
Korea ta arewa ta yi wani sabon gwajin makamai mai linzami da ke cin matsakaicin zango wanda ya ratsa sararin samaniyar Korea ta kudu a dai dai lokacin da ministan harkokin wajen Amurka Antony Blinken le ziyara a Seoul.
RMCHAUSA1