Wani tsohon ministan wasanni na Saudiyya ne ya ce, gwarzon dan kwallon duniya wato Cristiano Ronaldo kadai ya cancanci irin albashin da yake karba a kasar daga cikin yan wasan kungiyoyin kwallon kafar wannan kasa suka dauko daga ƙasashen waje.
RMC HAUSA