*GOBARA TA YI BARNA A KASUWA*
Daren ranar litinin wata mummunar gobara ta lamushe shaguna da dukiyoyin jama'a a kasuwar funtua ta jihar katsina.
An yi asarar dukiya mai dumbin yawa inda masu aikin kashe gobara su ka yi kokarin ganin sun kashe wutar da ke ci kamar wutar daji.
RMC HAUSA TIMES
