*HISBA TA RUFE DAKIN TARO A KATSINA*
Hukumar Hisbah a jihar Katsina ta rufe dakin taro na services to humanity dake jihar
Hakan ya biyo bayan bujirewa na kin bin umarnin hukumar da sukayi na bada wurin su ga Yan DJ tare da cin mutuncin Yan hisbah a wajen.
RMC HAUSA TIMES