*WATA RANA....*
Kudin motar da ake iya shiga a yi doguwar tafiya a wasu shekaru baya, yau sune kudin sayen burodin da yara biyu 'yan yaye kan iya gwada masa hanya, ba tare da an kai ruwa rana ba.
Ya kuke ganin faduwar darajar kudin kasarmu a shekaru baya zuwa yau.