Home SARKI CHARLES ZAI DAWO BAKIN AIKI DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -April 28, 2024 0 Fadar Buckingham ta fitar da sanarwar cewa, sarki Charles III zai dawo aiki a mako mai zuwa bayan jinyar cutar daji da ya yi fama da ita. Ko wane fata za ku yiwa basaraken mai mulkin 'kasar ta ingila?RMC HAUSA TIMES Facebook Twitter