RMC Hausa
LIVE Radio

NAIRA TA BUGI HANCIN DALA

Shafin sadarwa na yanar gizo na Genius Media Najeriya ya ruwaito cewa, bayan faduwar darajar naira na tsawon kwanaki, darajar naira ta sake komawa kan dalar Amurka a kasuwar hada-hadar canjin kudi.

RMC HAUSA TIMES

Post a Comment

Previous Post Next Post