RMC Hausa
LIVE Radio

BANKUNA ZA SU FARA CIRE WANI KASO IN JI CBN

Babban bankin Najeriya ya umurci bankunan da su aiwatar da harajin kaso 0.5 cikin 100 na tsaro ta yanar gizo kan hada-hadar kasuwanci. Wata sanarwa da babban bankin kasar ya fitar a ranar Litinin ya nuna cewa za a fara aiwatar da harajin ne nan da makonni biyu masu zuwa. 

Post a Comment

Previous Post Next Post