Ɗan majalisar dattawan Amurka na jam'iyyar Republican Lindsey Graham ya soki kotun ICC bisa yunƙurinta na kama Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu, yana mai gargaɗin cewa kotun za ta far wa Amurka da zarar ta kama shugabannin Isra'ila.
GARGADIN DAN MAJALISSA
DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT
-
0