RMC Hausa
LIVE Radio

SAMMACI GA ALKALAI

Alkalin Alkalan Nijeriya Mai Shari’a Olukayode Ariwoola ya yi sammacin manyan alkalan Babbar Kotun Tarayya da ta Jihar Kano kan ba da dokoki masu karo da juna da suka shafi dambawar Masarautar Kano.

Post a Comment

Previous Post Next Post