Salem Abu Toyor shi ne ɗan jarida na baya-bayan nan da dakarun Isra'ila suka kashe a yankin Gaza na Falasɗinu.Kawo yanzu sojojin Tel Aviv sun kashe manema labarai 142, daga cikin mutane sama da 34,000 da suka halaka a yankin tun daga ranar 7 ga watan Oktoba.
KISAN 'YAN JARIDU
DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT
-
0