Home SAFARAR YARA DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -May 03, 2024 0 *AN KAMA MASU SAFARAR YARA*Gwamnatin jihar sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya ,ta ce ta karɓi yara ƙanana da aka yi safararsu daga jihar zuwa Abuja. Rukayya Ibrahim Lawal Rmc hausa times Facebook Twitter