. Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta bayyana cewa kungiyoyin kwadago ba su amince da wani takamaiman adadi a matsayin sabon mafi karancin albashi ba. Kungiyar ta NLC dai na mayar da martani ne kan ikirarin da shugaba Bola Tinubu ya yi na cewa an cimma matsaya kan sabon mafi karancin albashi na kasa.
NLC TA MAGANTU A KAN ALBASHI
DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT
-
0