Home TSOHON SHUGABAN 'KASA YA KARA SHEKARA DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -October 19, 2024 0 A yau Asabar 19 ga Oktoba ne tsohon shugaban Nijeriya Yakubu Gowon, ya cika shekara 90 a duniya. Gowon ya mulki kasar ne tsawon shekara 9 kuma shi ne shugaban da ya fi dadewa kan mulki a tarihin kasar.RMC HAUSA Facebook Twitter