Kakakin tsohon shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu ya ce an taɓa yi wa tsohon shugaban tayin karɓar fili a Abuja, amma ya ce ba ya buƙata, saboda yana da fili a babban birnin ƙasar.
Garba Shehu yana mayar da martani kan jita-jitar da ake yaɗawa cewa an ƙwace filin tsohon shugaban ƙasar a Abuja.
RMCHAUSA1