Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce, alkaluma sun nuna cewa, tattalin arziƙin ƙasar na bunƙasa a dalilin tsare-tsaren da gwamnatinsa ke ɗauka.
Shugaban ya faɗi haka ne a yayin gabatar da kasafin ƙudin baɗi ga zauren Majalisar Tarayyar Najeriya a wannan Laraba.
RMCHAUSA1