Ɓarayin wayoyin lantarki sun sace wayoyin da ke isar da kusan kashi 60 na wutar lantarki a cikin Abuja babban birnin tarayyar Najeriya, a daidai lokacin da ake sauran kwanaki huɗu su yi sallama da duhun da ake fama da shi a birnin.
A wani rahoton jaridar rfi
RMCHAUSA1