RMC Hausa
LIVE Radio

EFCC ZA TA YI GWANJON MOTOCI

Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya zagon ƙasa, EFCC ta sanar da shirin yin gwanjon motoci fiye da 850 da gwamnatin tarayya ta ƙwace a faɗin ƙasar.

RMCHAUSA1

Post a Comment

Previous Post Next Post