DANGOTE FOUNDATION
Gidauniyar Ɗangote foundation sun raba buhunnan shinkafa dubu talatin da biyar ga jama'a marassa karfi a katsina matsayin tallafin Azumin Ramadan.
Wakilin gidauniyar Mustapha ya Shaidawa manema labarai cewa, "jama'ar da suka samu tallafin an zabosu ne daga kananan hukumomi talatin da hudu na jihar katsina".
Taron bada tallafin ya gudanane a filin wasa na Muhammadu Dikko da ke katsina.
Isah Randawa
RMCHAUSA