Sanata Yakubu Lado Ɗan marke ya zama mamba a kwamitin zartaswa na jam'iyyar PDP a Najeriya
Ɗan takarar gwamnan jihar Katsina na PDP a zaben 2023 Sanata Yakubu Lado Danmarke ya samu damar hallatar kaddamar da sababin shuwagabannin Kwamitin amintatu na Jam'iyyar PDP a matakin kasa wanda shi ma yana ciki
Shugaban Jam'iyyar PDP na jihar Katsina Malam Nura Amadi Kurfi mai 60 da Sen. Garba Shehu Matazu BOT Kuma jigo a siyasar jihar Katsina, Hon Aliyu Haruna Jani Dallatun Mani
Suna cikin wanda suka samu damar hallatar zaman a ranar Litinin 12th May 2025 a NEC Hall dake Wadata Plaza Abuja
Powerded by:
Hon Babangida kayawa SA media To HE Sen
Yakubu Lado Danmarke
Katsina reporters
RMC HAUSA