ZIYARAR TRUMP A SAUDIYA
Shugaban Amurka Donald Trump ya samu tarba ta musamman a ziyarar da ya kai ƙasar Saudiyya yau Talata
Ziyarar ta mayar da hankali kan zuba jari a fannoni daban-daban, kuma tuni Yarima Muhammad bin Salman na Saudiyya da Shugaba Trump suka sanya hannu kan yarjejeniyoyi daban-daban na tatttalin arziƙi.
RMC HAUSA