RMC Hausa
LIVE Radio

ATTAHIRU JEGA

Tsohon shugaban Hukumar Zabe ta Kasa INEC Farfesa Attahiru Muhammad Jega ya ce Nigeria ba za ta taba samun Ingantaccen Jagoranci ba idan har ba a sami shuwagabannin da su ka cancanta kuma su ka Kudiri aniyar Hidimtawa Bukatun ‘Yan kasa sama da nasu na kashin kansu ba.
 
Farfesa Attahiru Muhammad Jega ya bayyana hakanne ayayin gabatar da Muƙala a Jami'ar Tarayya da ke Kashere a Jahar Gombe.
RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post