RMC Hausa
LIVE Radio

ZANGA-ZANGA ZIGIDIR

Tsofaffin ma’aikatan Federal Radio Corporation of Nigeria (FRCN) sun ce sun shirya gudanar zanga-zanga tsirara a gobe Litinin 8 ga Disamba shekarar 2025.

Shugaban ƙungiyar, Mista Mukaila Ogunbote, ya ce za su shiga zanga-zangar ne domin maƙalewar wasu haƙƙoƙinsu da gwamnati ta gaza biya kamar yadda sakataren kuɗi na ƙungiyar tsofaffin ma'aikatan, Bola Popoola ya bayyana cikin wata sanarwa da ya fitar a Legas.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post