RMC Hausa
LIVE Radio

FALASƊINU

*Mutuwar Falasɗinawa dubu saba'in.*

Isra'ila ta kashe aƙalla Falasɗinawa 70,000 tun fara yaƙinta a Gaza wanda ta shafe fiye da shekara biyu tana yi.
A shekarun 2023 da 2024, an samu rahotannin keta haddi a Gaza a lokacin kisan kare dangi na Isra'ila, amma sakamakon da aka samu a shekarar 2025 ya nuna tabarbarewar lamarin, inda adadin wadanda suka mutu ya kusan ninka sau biyu, ya kasance an lalata kusan kowane matsuguni a duk fadin yankin, kuma yunwa ta zama sanadin mutuwar jama'a," in ji rahoton haɗin gwiwa na ƙungiyoyin kare hakkin ɗan'adam.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post