Home NIGER DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -December 03, 2025 0 Shugaban ƙasar Nijar Janar Abdourahamane Tiani ya karɓi baƙuncin shugaban ƙaramar hukumar Bilma da mutanensa da aka kuɓutar daga hannun masu garkuwa da mutane bayan sun shafe watanni goma sha shidda.RMC HAUSA Facebook Twitter