RMC Hausa
LIVE Radio

MURYAR MATASA INITIATIVE

*MURAYAR MATASA INITIATIVE*

Ranar Litinin muryar matasan Katsina initiative su ka gudanar da taron baje kolin fasaha da gasar wasanni don zaburar da matasa a katsina.
   Taron ya gudanane a filin wasa na Muhammad Dikko stadium da ke cikin garin katsina.
     An gudanar da gasar guje-guje, tseren gudun buhu,wasa ƙwaƙwalwa,tambaya da amsa kan al'adu da tarinihi ƙasa Najeriya, waƙoki da sauransu.
     Taron ya samu halartar jami'an tsaro daga rundunar ƴan sanda da hukumar tsaron farin kaya ta civil defence,ƴan jarida da sauran muhimman mutane.

Isah Ranɗawa 
RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post