Kamar yadda jaridar RMC HAUSA ta samu matashin DJ SOLARI ya wallafa a shafinsa na Sada zumunta na facebook cewa ya buɗe sabon shagon sayar da kayan motsa baki da sauran lemuna a garin Ɗanɗagoro katsina. Ga dai abunda matashin ke cewa...
Shagon Yana Nan Bakin titi Kusa da Kanwa da Mando Dandagoro, Opposite Santar Jakada Hotel.
08149314988
07080058002