RMC Hausa
LIVE Radio

SATAR MUTANE A KATSINA

*'YAN BINDIGA SUN SACE MUTANE A KATSINA*

Ƴanbindiga sun kai samame a garin Na-Alma a yankin karamar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina , inda suka kona gidaje, suka kuma sace gomman mutane, galibi mata, har da masu juna biyu, da kananan yara, da wani wanda 'yan bindiga suka taba sare wa hannu da kafa, bayan kashe wani mai unguwa.
Bayanai sun ce, hare-haren 'yan bindigan na baya-bayan nan sun jefa mutane da dama cikin tasku.
Bbc hausa ta wallafa labarin. 

RMC HAUSA TIMES

Post a Comment

Previous Post Next Post