Rundunar Yan sandan Jahar Katsina Tayi nasarar kama wani shahararren ɓarawon wayar aluminium mai suna Urwatu Habibu, wanda aka fi sani da Dandamaso, mai kimanin shekaru ashirin (20) da haihuwa dake zaune a Kofar Guga quarters, Katsina.
'YAN SANDA SUN DAMKE BARAWON WAYAR ALUMINIUM
DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT
-
0