RMC Hausa
LIVE Radio

DARA TA CI GIDA

Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya ba da labarin rashin kulawa, bayan da aka ce wani asibiti a Jihar Filato ya ki yi masa jinya, sakamakon rashin biyansa kudi Naira 80,000. Duk da rike bayanan lafiyarsa, an bar Dalung sama da awa hudu ba tare da kula da lafiyarsa ba har sai da ya sami damar dawowa hayyacinsa da kuma canja wurin jinyar da za a ba shi kulawa.

Post a Comment

Previous Post Next Post