RMC Hausa
LIVE Radio

DAURIN SHEKARU 121

Kotu ta yankewa wani manajan banki a FCMB hukuncin daurin shekaru 121 a gidan Gyaran hali, bisa samunsa da laifin karkatar da naira miliyan 112 daga asusun ajiyar kudi na abokin cinikayya. 

Mai shari’a S. Odili na  babbar kotun jihar Anambra da ke Onitsha a jihar Anambra, ya yanke hukuncin da ya kai ga yanke masa hukuncin, tare  Wani tsohon manaja a bankin First City Monument Bank da ke Onitsha, mai suna Nwachukwu Placidus, an yanke masa hukuncin daurin shekaru 121 a gidan yari, bisa samunsa da laifin karkatar da makudan kudaden ajiya da suka kai N112,100,000 daga hannun wani abokin ciniki

Rmc hausa times
                                Talla

Post a Comment

Previous Post Next Post