Home DAKATAR DA AL-JAZEERA DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -May 05, 2024 0 Majalisar Isra'ila ta yanke shawarar rufe duk wasu ayyukan gidan talabijin na Al Jazeera daga ƙasarta kan dalilin cewa tana barazana ga lamuran tsaronta.Rmc hausa times Facebook Twitter