Ƴan sandan Jamus sun tarwatsa magoya bayan Falasɗinawa waɗanda suka yi zanga-zanga tare da zaman dirshen a Jami’ar Humboldt da ke birnin Berlin. Masu zanga-zangar sun nuna adawarsu dangane da irin goyon bayan da Jamus ke nuna wa Isra’ila a yaƙin da take yi da Gaza. Ƴan sandan sun kama ɗalibai da dama da sauran wasu waɗanda suka halarci wannan zanga-zanga.
Mu leka Almusik ventures