Not coin ta fashe!
Tun bayan da not coin ta fashe a yau 16/5/2024 jama'a da dama a Najeriya Musamman matasa ke ta Jin dadi da murna ganin irin kudaden da suka samu a harkar hakar ma'adanan ta yanar gizo.
Ya zuwa yanzu dai tuni masu harkar ta not coin suka fara zare kudadensu suna Cike da farinciki.
To ko a iya cewa mining din coins din ya zama hanya mafi sauki da matasa kan. Yi amfani da ita wajen samun kudi a wannan yanayi da ake ciki na azabar tashin kayan masarufi a Najeriya?
Rmc hausa times