RMC Hausa
LIVE Radio

WA ZAI AURI JAHILA?

Shahararran kamfanin Abnur entertainment ƙarƙashin jagorancin Abdul Amat mai kwashewa zai juya littafin "WA ZAI AURI JAHILA" zuwa film an bayyana hakan ne a wani taron samun hakkin mallakar littafin na wa zai auri jahila daga marubuciya Hajiya Ramat Muhammad.

RMC plus

Post a Comment

Previous Post Next Post