Kanu Nwanko Ya Ziyarci Tijjani Babangida
Tsohon kyaftin din nungiyar 'yan wasan kwallon ta Najeriya , wato Super Eagles, Kanu Nwankwo, ya kai wa tsohon ɗan wasan Najeriya Tijjani Babangida ziyarar jaje bayan hatsarin mota da ya rutsa da shi tare da iyalinsa, wanda ya yi sanadin mutuwar kaninsa da dansa.