RMC Hausa
LIVE Radio

KISAN SOJIN ISRA'ILA

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas, reshen Al Qassam Brigades, ta sanar da cewa, ta kashe sojojin Isra'ila 12 a yankin Arewacin Gaza da aka yi wa ƙawanya.

Post a Comment

Previous Post Next Post