*NIMC*
Abisoye Odusote, Darakta-Janar/Babban Jami’in Gudanarwa na Hukumar Kula da takardar Shaidar Dan 'Kasa (NIMC) ya bayyana cewa, " ‘yan Najeriya za su biya wasu kudade domin samun sabon katin shaidar Dan 'kasa katin mai amfani da yawa za a biya kudin ne ta hanyar cibiyoyin kudi a kasar.