RMC Hausa
LIVE Radio

KISAN ABOKI DON SON ZUCIYA

Ya kashe Abokinsa don ya cinye masa naira miliyan ukku da ya karba wajen Abokin da sunan zai sayar masa da takardar fara aiki.

Kakakin rundunar 'Yan sanda na jihar Kano sp Abdullahi kiyawa ya tabbatar da faruwar Lamarin ga manema labarai.

Rmc hausa times 

Post a Comment

Previous Post Next Post