Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf Ya Bada Umarnin Kama Tsohon Sarkin Kano.
Gwamnan jihar Kano din ya bayar da umarnin tsare tsohon Sarkin Kano Aminu Ado Bayero cikin gaggawa.
A wata sanarwa da Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar a madadinsa, mai magana da yawunsa. Yusuf ya zargi Ado Bayero da haifar da tashin hankali a jihar.