Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Nijeriya ta ja hankalin ‘yan ƙasar kan ɓullar wata gurbatacciyar allura ta Giga-S da aka gano a garin Aba da ke jihar Abia a kudancin ƙasar. Sannan ta yi gargadi cewa a kula sosai don akwai yiwuwar ta bazu a sauran sassan ƙasar.
ALLURA MARAR KYAU
DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT
-
0