RMC Hausa
LIVE Radio

BAM YA KASHE MUTANE A BORNO

*WATA MATA DAUKE DA GOYO TA TADA BAM A BORNO*

Wata mata mai goyon yaro ta tada abun fashewa a garib Gwoza inda ta halaka mutane shidda sakamakon fashewar ya yi sanadiyar rasa ranta da ba yaron da ta ke goye itama.
    Kimanin mutane ashirin sun samu raunuka kuma yanzu haka suna samun kulawa a babbar asibitin da ke garin na Gwoza.
      Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Borno Nahum Kenneth ne ya tabbatar da faruwar lamarin.

Post a Comment

Previous Post Next Post