Gwarzon ɗan wasan tennis ɗan Sifaniya, Rafael Nadal ya bayyana ranar Alhamis cewa zai yi ritaya daga buga wasan tennis yana da shekaru 38, bayan an kammala gasar Davis Cup ta watan gobe.
Nadal ya ce matakin da ya ɗauka yana da alaƙa da yawan raunin da yake samu.
RMC HAUSA TIMES