Hukumar NAFDAC a Nijeriya ta yi gargaɗi dangane da wani jabun maganin Maleriya da ke yawo a ƙasar wanda ta ce kamfanin Strides Arcolab Limited na Indiya ke yinsa.
NAFDAC ta ce maganin ba shi da rajista kuma bayan gwajin da ta gudanar a kansa ta gano ba ya ɗauke da sinadaran warkar da cututtuka a jikin bil’adama.
RMCHAUSA1