Majalissar dattawan Najeriya ta amince a you karatu na biyu ga dokar haraji,A ranar 3 ga watan Oktoba ne Shugaba Tinubu Bola ya miƙa wa majalisar dokokin ƙasar wasu ƙudurorin gyara dokar haraji guda huɗu domin amincewa da su, sai dai sun jawo ce-ce-ku-ce da suka musamman daga arewacin ƙasar.