RMC Hausa
LIVE Radio

WTO TA SAKE BA NGOZI DAMA

Ƙungiyar Cinikayya ta Duniya (WTO) ta sake naɗa Ngozi Okonjo-Iweala a wa’adi na biyu a matsayin shugabarta.
Ana sa rai Mrs Iweala za ta sake shafe shekara huɗu a kan kujerar ta WTO inda wa’adin zai soma daga 1 ga watan Satumban 2025.

RMCHAUSA1

Post a Comment

Previous Post Next Post