Dakarun Rasha a ranar juma’a sun sanar harbo jiragen Ukraine marasa matuka guda 47 a cikin dare, wadanda suka fi kai hari a yankin Rostov mai iyaka da kasar ta Ukraine, inda wata babbar gobara ta tashi a daya daga cikin masana'antun yankin.
RMCHAUSA1